Übung 16:
- Yanzu dai mun yi maganar Nijeriya a baki d'aya.
- Muna iya yin haka cikin sauk'i wajen magana a kan tuddai, koguna da dai sauransu.
- Amma mutanen da ke cikin Nijeriya, sun bambanta cikin kabilu dabam dabam, masu harsuna da al'adu iri dabam daban.
- Don haka a kan ga kamar Nijeriya ba k'asa d'aya ce ba, kamar taron ka'asashe ne da yawa.
Auflösung der Übung bitte an Franz Stoiber