K´ofar Hausa
Maraba! Kun isa shafin K´amus Na Hausa zuwa Turanci da Jamusanci
A cikin shafinmu akwai rassa iri-iri - ATushen nan ake lek´o kalmomi. Yawansu kamar
9000 ne na Hausa. Turanci da Jamusanci kuma na da kusa da 17000.
- Labarin yin
tushen nan.
- Taimakon mai neman kalma, zamu kai ga kalmar.
-
Ga bayani.
- A wajen Hausa Boko: za´a nema kalmar Hausa
yadda aka san shi a rubuce a littattafai.
- Wajen Jamusanci: d´aya
ne da na Hausa harshen ne kadai ya bambanta.
- Wajen Turanci: anan za´a rubuta kalman da aka sani da
Turanci amma ba a san shi da Hausa ba.
- Kari: Don Allah muna neman
karin kalmomi domin ba mu da su duka a nan ba.
- Labarin aiki: Batun aikin da muke ciki da Hausa muke ba da labarinsa.
Akwai shafi masamman akan wannan.
|
Tushen labari/Database
Jamusanci
Turanci
Hausa Boko
Gyaruwa
K´asida
Taimako A
Jamusanci.
Labarin Aiki A Jamusanci. Sai an jima
kad'an. Muna aiki.
Kofar Hausaa Inda ana shigowa.
|