 [Situation in Niger] |   
Diese Seite ist die offizielle Seite der NGO ASO MarayuNRO (NGO) "Aide et Soutien aux Orphelins" (ASO Marayu). Diese Seite wird unterhalten von einer Gruppe von Menschen, die sich der Organisation ASO Marayu eng verbunden fühlen. Zum physischen Unterhalt dieser Seite trägt vor allem auch der Verein top.edu bei.
Abdou Sanoussi
erklärt die Ziele der ASO Marayu. Hausa O-Ton, Transkription und Übersetzung.
Jawabin Abdou Sanoussi, Hausa
| Kula da marayu. Sunanta ONG ASO Marayu, education orphelins, mun kafa ta tun dubu biyu da hud'u. Yau ga shi muna da yara talatin, wanda muke kula da su |
| a cikin wannan garka, muke kula da su a cikin wannan makaranta tasu. Muke koyar musu da karatu, muke koya musu da wak'e (e), muke koya musu da tarbiya. |
| Haka kuma halo muna fatan wannan yaro da yake marayu ne, wanda suke shan wuya. Allah ya kama mana, Allah taimaka mana yara su zamanto yara ne gobe |
| na gari, wanda duk duniya su tashi tahinta. Abin da nike fata shi ne muna rok'on duk wanda Allah ya hore ma, wanda yake da k'ok'ari, |
| wanda yake da arziki ya kama ma wo'ina yara. Domin yara ne wanda muke guje ma, cette a dir, kamai wani ne ba da kai sai lalata su ciyar da abinci ko su je |
| su yi b'ara su ci abinci ko su je su yi rok'o (a) su ci abinci. Duka wannan nashi samuka ne wo'ina yara muka yi lissafi mu ga |
| ya kamata mu bud'e irin wannan makaranta. Wajen haka muka kewaya duka makarantu-makarantu inda ke da ko yara marayu, muna zuwa |
| mu gani. Yanzu mu samu yara sun kai d'ari tara da arba'in da hud'u, wanda muke kula da su. Mun yi bi yara wajen d'ari biyu da saba'in wanda suka yi aji na shida |
| a makarantata, wanda da suka yi exam na daga shi ... sai k'arshe, wanda da suka tahi kollej. Cikin d'ari biyu da wannan saba'in ka samu yara sittin da biyu |
| suka samu a cikin sittin da biyu da suka samu, eh, talatin da takwas ma da suka samu, ashirin, eh, talatin da hud'u ma da suka samu, ishirin da takwas da suka. |
| samu. Kun gani wannan aiki ne wanda da muke yi yak'i ne da talauci kuma halo wannan da muke yi yak'i ne da su, domin, eh, matsala rayuwa da yara suke |
| samu. To, a shi ne dukan muke kiran k'ungiyar na duniya. Ni ya kiran duka 'yar mutane wanda suka ga ya kamata a kama ma wannan, wannan, eh aji-ha-tamu |
| wanda ya kamata an kama ma wannan je tamu mu ci gaba da wannan aiki. Kun ga dai duk wannan aiki ne na sa kai ne muke yi. Ba wani yake biya mu ba. Mu ne |
| mu ga ya kamata, sabili da mun ga Niger gari ne, eh, k'asa ce wadda take da k'arshe a duniya. An yi kyasta, an yi kyasta an ce kullun ita ce da k'arshe. |
| Donc, bai kamata ba a ce kullum mu zauna a k'arshe. Mu ga kuma halo jihar Damagaram ita ma ita ce a k'arshe a wurin tarbiya a ta da yara a zuwa makaranta |
| Mu ga to me yake kawo wannan matsalolin. Mu gani ya kamata a a sai mun bud'e mun waye kai ... marayu ... mun waye kan mutane domin ja lacwol makaranta
|
| ita ce muhimmancin abu. Shi ne (ya) kamata a taimake abu. In dai yau yaro ka ba shi abinci, yau ka ba shi hura ya cikinsa ya cika. Ba ya da ilmi, |
| tuwon nan da ya ci sai ya tafi. Amma ilmi, in ka ba yaro i a nan wurin. To shi ne muke fama a kama wo'ina yara, bisa kan fannin ilmi bisa kan fannin cigaba. |
| Yanda za'a samu a ci gaba. Kun ga dai da muka fara dai ba da wani k'arhi da muke nan. D'an kud'i ne gare mu haka wani ya tatarba wannan ... su tarba |
| hamulka mu tsaye. Kuma halo muna gode ma gwamnatin Niger ita takarda ta kama bisa kan wannan aiki. Muna gode ma k'ungiyar UNICEF ta ta kama mu |
| ana aiki. Muna gode ma kuma halo duk Turawa, duk Baturen da zai zo ya kama bisa kan wannan aiki. Muna gode ma kuma halo mutanen gida, da su masu |
| yi kama ake wannan aiki. Donc, abin da zan iya cewa ke nan bisa kan wannan aikin nan da muke yi. Amma ai kuna gani ku da kanku yanda yara suke jin |
| dad'i. Ka ga yanzu in suka zo nan wani bi habas su su koma gida. In suka zo sun hi so masu zauna a wajenmu, da suka koma gidan. |
| Shi yake cewar ke nan in suka je gida akwai matsala. Mu kuma halo nan ... kun ga a kullum tsayar da ku nune kada muke baya ba. |
| A shi ne nike fata duka duniya a kama wannan yara. Wannan yara ne gobe za'a cike gos/kos. Idan domin aka kula da ilminsu, |
| domin aka kula da tarbiyarsu, gobe ina tsammani za'a samu manyan yara, ko an samu manyan mutane a cikinsu. Mu, shi ne muke fata. Donc ka mu ga yau |
| muna ta wannan aiki. Mu da su duka wa bata sani. Ke nan gobe muna tashi tatare kuma halo ka samu decret bi hake ne muke fata. |
|
 Abdou Sanoussi (Leiter der ASO Marayu in Zinder)
|
| Kula da marayu, sunanta ONG ASO Marayu, education orphelins, mun kafa ta tun dubu biyu da hud'u. Yau ga shi muna da yara talatin, wanda muke kula da su |