

ONG AIDE ET SOUTIEN AUX ORPHELINS
<< ASO –MARAYU>>
BP :211
TEL :96 28 91 74
Email :nandou2003@yahoo.fr
Site web:www.univie.ac/top.edu/ASO/ASO index html
Face grande
Mosquée Lawali Balla
Zinder –Niger
I CONTEXTE ET
JUSTIFICATION (YANAYI DA HUJOJI)
Jamhuriyar Niger kamar sanin kowa ne kasa ce me talawci kamar yada majalisar dimkin duniya UN ta kwatamta haka yasa ba dukan yara ba suke zuwa makaranta, haka ba kowa ba yake da cikaken mahali domin jin dadin rayuwar shi. Niger tana da al’uma kamar haka 13.5 millions
Kamar yada kasar take haka jahar Zinder na cikin wannan kangi domin haka yara diyawa basu zuwa makaranta kuma basuda cikaken yanayi na jin dadin rayuwa musaman yara marayu.
Wadansu yara, suna son zuwa makaranta anma basu da cikaken kayan aiki kamar takardu (note book) ko abun rubutu (pen) ko sackon makaranta (bag) ko tufafi, haka wadan su basu jin dadin rayuwa da wadda suke rike su domin suna galaza musu, koma a makaranta wasu malumai wada basu da cikaken horo na sanin hakin yaro ko kundin aincin da hakin yaro wadda a ke kira (convention relative aux droits de l’enfant) wannan kundi me kare yaro duk duniya. Haka muna so muyi ziyara zuwa ga makarantun yara da cikin iyalan su domin samun rahoto na kware daga bakin yara da uwayan su da maluman su.
Don hakka muke fata muyi wannan jan aiki tare da wannan bakuwa tamu domin mu waye kan uwayan yara da maluman makaranta wajan waye kan su busa kan wannan kundi, haka mu temakawa yara wajan takardu (note book) da abun rubutu (pen) da sack na makaranta, ko tufafi. Haka muna so muyi ziyara zuwa ga makarantun yara da cikin iyalan su domin samun rahoto na kware daga bakin yara da uwayan su da maluman su.
Wannan aiki ne mahimaci wadda ze sa mu samu labari diyawa wajan rayuwar yaran nan har ma data uwayan su da ta maluman su.
II. Objectif
Global :
Mahiman cin wannan aiki shi ne gyaran rayuwar yaran nan wajan jin dadin rayuwar su.
III. Objectifs Spécifiques
Abun daya sa zamu yi aikin nan shi ne :
Ø Yaki da jahilci busa kan ainci da hakin yara
Ø Sakamako na kware a makaranta ga
yaran nan da za mu temakawa
IV. Les Résultats attendus
Abun da
muke fata mu samu kamar sakamakon wannan aiki sun hada da :
Ø
Maluman
makaranta an hore su busa kan kundin haki da ainci yara
Ø
Uwayan
yara an hore su busa kan kundin haki da ainci yara
Ø
An
rabawa yara note book da pen da sack da tufafi
Ø
An
galgadi mutanan unguwa busa kan aincin yaro kan zuwa makaranta
Ø
Yin visite a makarantu da gidajan yara domin sanin
yaya suke rayuwa
V. Les Indicateurs
Ø
Maluman
makaranta 75 na makaranta 15 an hore su busa kan kundin haki da aincin yara
suma za su walahwa shi zuwa ga ain uwan su malumai
Ø
Uwaye
yara 100 an hore su busa kan kundin haki da aincin yara
Ø
Al’umar
Zinder an musu meeting busa kan darajar yaro a cinkin unguwa 10
Ø
Yara
marayu 200 an basu kayan makaranta da tufafi
Ø Makarantu 15 an ziyarce su domin sanin yaya yara su ke karatu
VI. Les activités
Ø
Horon
maluman makaranta 75 (workshop)
Ø
Horon
uwayan yara 100 (workshop)
Ø
Rabon
kayan makaranta da tufafi ga yara 200
Ø
Meeting
a cikin unguwa goma na zinder
Ø
Visite
zuwa gidan yara da makarantun su
VII. Déroulement des activités
Ø
Horon maluman makaranta busa kan kundin
haki da aincin yara
Wannan aiki ze sa mu hori maluman makaranta busa kan kundin haki da aincin yara domin malumai su gane yaro ba sai an buge shi ba za shiyi karatu ko ze iya barin abun da aka hana shi domin bugo na sa yaro ya fida makaranta daga kanshi, haka ya zamanto yaro ne wadda ze gagare. Suma maluman sai su walahwa wannan ilimi zuwa ga abukan aikin su
Ø
Horon uwayan yara busa kan kundin
haki da aincin yara
Wannan aiki ze sa mu hori uwayan yara busa kan
kundin haki da aincin yara domin uwaye su gane yaro iya da aincin zuwa
makaranta da walwala da anashuwa domin ci gaban shi kuma ya kamata a rinka
kulawa da yaro wajan karatunshi
Suma haka za su gaya ma ain’uwansu mata.
Ø Rabon kayan makaranta ga yara
Wannan aiki ze sa mu rabawa yara kayan makaranta domin tgalafa musu wajan ci gaban su a makaranta domin wani bi suna kukan basuda cikkakun kayan aiki
Ø
Meeting a cikin unguwa goma domin
wayar da kan uwayan yara busa anfanin makaranta
Wannan aiki ze sa mu wayar da kan uwayan yara
busa anfanin makaranta haka ze sa yara duyawa su tafi makaranta
Ø
Visite
cikin iyalan yara da makarantar su
Wannan aiki ne wadda ze sa mu san yaya yaro yake rayuwa a cikin iyalan su da makarantu su domin samun rahoto dakuma basu bayanai bisa anfanin makaranta
VIII. Budget
|
Designation |
Kudin daya |
Adadin kwanika |
quantity |
Total |
|
Horon Maluma Makaranta |
||||
|
Dakin horo |
50.000 |
2 |
1 |
100.000 |
|
Mahalarta |
3.000 |
1 |
75 |
225.000 |
|
Abincin safe da na rana ga mahalarta |
1.500 |
1 |
75 |
112.500 |
|
Me bada horo |
50.000 |
2 |
1 |
100.000 |
|
Film |
50.000 |
2 |
1 |
100.000 |
|
TOTAL1 637.500
|
||||
|
Horon uwayan yara
|
||||
|
Dakin horo |
50.000 |
2 |
1 |
100.000 |
|
Mahalarta |
3.000 |
1 |
100 |
300.000 |
|
Abincin safe da na rana |
1.500 |
1 |
100 |
150.000 |
|
Me bada horo |
50.000 |
2 |
1 |
100.000 |
|
Film |
50.000 |
2 |
1 |
100.000 |
|
TOTAL2
750.000 |
||||
|
Kayan Makaranta |
|
|||
|
Note book |
2000 |
|
200 |
400.000 |
|
Blue &red pen |
200 |
|
200 |
20.000 |
|
Mahtematical instrument |
2000 |
|
200 |
400.000 |
|
Bag |
2000 |
|
200 |
400.000 |
|
TOTAL3
1.220.000 |
||||
|
Meeting cikin unguwa |
||||
|
sonorisation |
50.000 |
10 |
1 |
500.000 |
|
Chairs |
100 |
10 |
100 |
100.000 |
|
Pure water |
50 |
10 |
100 |
50.000 |
|
transport |
2.500 |
10 |
|
25.000 |
|
Film |
50.000 |
10 |
1 |
500.000 |
|
TOTAL4
1.175.000 |
||||
|
Visite cikin iyali da makarantu |
||||
|
Animatrices |
50.000 |
Wata 1 |
4 |
200.000 |
|
Hayar Mota |
30.000 |
Wata |
1 |
900.000 |
|
Man Mota |
10.000 |
Wata |
|
300.000 |
|
TOTAL5
1.400.000 |
||||
|
Administration |
||||
|
Coordonnateur |
150.000 |
Wata 3 |
1 |
450.000 |
|
Secretariat |
75.000 |
Wata3 |
1 |
225.000 |
|
Office na bakuwa |
150.000 |
|
|
150.000 |
|
TOTAL6
825.000 |
||||
|
TOTAL GENERAL
6.007.500 |
||||