K´ofar Hausa

Maraba! Kun isa shafin K´amus Na Hausa zuwa Turanci da Jamusanci

A cikin shafinmu akwai rassa iri-iri

 1. ATushen nan ake lek´o kalmomi. Yawansu kamar 9000 ne na Hausa. Turanci da Jamusanci kuma na da kusa da 17000.
 2. Labarin yin tushen nan.
 3. Taimakon mai neman kalma, zamu kai ga kalmar.
 4. Ga bayani.
  • A wajen Hausa Boko: za´a nema kalmar Hausa yadda aka san shi a rubuce a littattafai.
  • Wajen Jamusanci: d´aya ne da na Hausa harshen ne kadai ya bambanta.
  • Wajen Turanci: anan za´a rubuta kalman da aka sani da Turanci amma ba a san shi da Hausa ba.
  • Kari: Don Allah muna neman karin kalmomi domin ba mu da su duka a nan ba.
  • Labarin aiki: Batun aikin da muke ciki da Hausa muke ba da labarinsa. Akwai shafi masamman akan wannan.Tushen labari/Database


Jamusanci/Deutsch

Turanci

Hausa Boko

Taimako a Turanci A Jamusanci.

Labarin Aiki A Jamusanci. Sai an jima kad'an. Muna aiki.

Kofar Hausaa Inda ana shigowa.

© by Franz Ahamer, 2001